Nagaland jiha ce, da ke a Arewa maso Gabashin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 16,579 da yawan jama’a 1,980,602 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1963. Babban birnin jihar Kohima ne. Birnin mafi girman jihar Dimapur ne. R.N. Ravi shi ne gwamnan jihar. Jihar Nagaland tana da iyaka da jihohin huɗu (Arunachal Pradesh a Arewa, Assam a Yamma da Kudu, Manipur a Kudu) da ƙasar ɗaya (Myanmar a Gabas).

Nagaland
नागालैंड (hi)

Wuri
Map
 26°N 95°E / 26°N 95°E / 26; 95
ƘasaIndiya

Babban birni Kohima (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 1,978,502 (2011)
• Yawan mutane 119.34 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 16,579 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Naga Hills District (en) Fassara
Ƙirƙira 1 Disamba 1963
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa Nagaland Legislative Assembly (en) Fassara
Gangar majalisa Nagaland Legislative Assembly (en) Fassara
• Shugaban ƙasa Padmanabha Acharya (en) Fassara (19 ga Yuli, 2014)
• Chief Minister of Nagaland (en) Fassara Neiphiu Rio (en) Fassara (8 ga Maris, 2018)
Bayanan Tuntuɓa
Lamba ta ISO 3166-2 IN-NL
Wasu abun

Yanar gizo nagaland.nic.in
Taswirar yankunan jihar Nagaland.

Hotuna gyara sashe

Manazarta gyara sashe