Mangoliya[1], Mangolia, Mongolia ko Mongoliya, ƙasa ne, da ke a nahiyar Asiya. Mangolia ya na da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 1,566,000. Mangolia ya na da yawan jama'a 3,081,677, bisa ga jimillar a shekara ta 2016. Babban birnin ƙasar Ulan Bato ne.

Mangoliya
Монгол Улс
Flag of Mongolia.svg State emblem of Mongolia.svg
Administration
Government parliamentary system (en) Fassara
Head of state Khaltmaagiin Battulga (en) Fassara
Capital Ulan Bato
Official languages Mongolian (en) Fassara
Geography
Mongolia (orthographic projection).svg da LocationMongolia.svg
Area 1566000 km²
Borders with Sin, Rasha da Chita Oblast (en) Fassara
Demography
Population 3,075,647 imezdaɣ. (2017)
Density 1.96 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC+08:00 (en) Fassara
Internet TLD .mn (en) Fassara
Calling code +976
Currency tugrik (en) Fassara
zasag.mn/en/
Tutar Mangoliya.
Daular Mongol a kan ganiyar ta, tsakanin (1206 har zuwa 1294)
Map of Asia
Wannan taswirar tana nuna iyakokin tsohuwar daular Mongol a karni na 13. Alamar Ja na nuna yankin da masu magana da harshen Mongol ke zaune a yanzu.
Arewacin Yuan akan ganiyar ta.

ManazartaGyara

  1. Sunayen Ƙasashe da Manyan Birane, BBC.
Asiya    

Kasashen tsakiyar Asiya l
 

KazakystanKyrgystanTajikistanTurkmenistanUzbekistan

Gabascin Asiya

 

SinJapanMangoliaKoriya ta ArewaKoriya ta KuduJamhuriyar Sin

Yammacin Asiya
 

ArmeniyaAzerbaijanBaharainGeorgiaIrakIsra'ilaJordanKuwaitLebanonOmanQatarSaudiyyaSiriyaTurkiyaTaraiyar larabawaFalasdinuYemen

Kudu masao gabasci Aziya
 

BruneiKambodiyaIndonesiyaLaosMaleziyaMyanmarFilipinSingaforaThailandTimor-LesteVietnam

Tsakiya da kudancin Asiya
 

AfghanistanBangladashBhutanIndiyaIranMaldivesNepalPakistanSri Lanka

Arewacin Asiya

Rasha