Chhattisgarh jiha ce, da ke a tsakiyar ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 135,191 da yawan jama’a 29,000,000 (in ji kimantar shekarar 2020). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 2000. Babban birnin jihar Naya Raipur ne. Birnin mafi girman jihar Raipur ne. Anusuiya Uikey shi ne gwamnan jihar. Jihar Chhattisgarh tana da iyaka da jihohin shida : Madhya Pradesh a Arewa maso Yamma, Uttar Pradesh a Arewa, Jharkhand a Arewa maso Gabas, Maharashtra a Kudu maso Yamma, Telangana da Andhra Pradesh a Kudu.

Chhattisgarh
छत्तीसगढ (hi)


Wuri
Map
 21°16′N 81°36′E / 21.27°N 81.6°E / 21.27; 81.6
ƘasaIndiya

Babban birni Raipur (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 29,436,231 (2020)
• Yawan mutane 217.73 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Harshen Hindu
Chhattisgarhi (en) Fassara
Labarin ƙasa
Yawan fili 135,194 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 2000
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa Government of Chhattisgarh (en) Fassara
Gangar majalisa Chhattisgarh Legislative Assembly (en) Fassara
• Shugaban ƙasa Anusuiya Uikey (en) Fassara (23 ga Faburairu, 2023)
• Chief Minister of Chhattisgarh (en) Fassara Vishnu Deo Sai (en) Fassara (13 Disamba 2023)
Bayanan Tuntuɓa
Lamba ta ISO 3166-2 IN-CG da IN-CT
Wasu abun

Yanar gizo chhattisgarh.nic.in
Taswirar yankunan jihar Chhattisgarh.

Hotuna gyara sashe

Manazarta gyara sashe