Ashoka (304 BC zuwa 232 BC) sarkin Indiya ne. Shi ne sarki na uku na daular Maurya.

Ashoka
Mauryan Emperor (en) Fassara

268 "BCE" - 232 "BCE"
Bindusara (en) Fassara - Dasaratha Maurya (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Patna, 304 "BCE"
ƙasa Maurya empire (en) Fassara
Indiya
Harshen uwa Sanskrit
Mutuwa Patna, 232 "BCE"
Ƴan uwa
Mahaifi Bindusara
Mahaifiya Subhadrangi
Abokiyar zama Tishyaraksha (en) Fassara
Karuvaki (en) Fassara
Asandhimitra (en) Fassara
Padmavati (en) Fassara  (265 "BCE" -
Devi (en) Fassara  (285 "BCE" -
Yara
Ahali Vitashoka (en) Fassara
Ƴan uwa
Yare Maurya dynasty (en) Fassara
Karatu
Harsuna Prakrit (en) Fassara
Malamai Upagupta (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, emperor (en) Fassara da Bhikkhu (en) Fassara
Wanda ya ja hankalinsa Gautama Buddha
Imani
Addini Buddha
Mutum-mutumin Ashoka Buddha, a gidan tarihi na Sichuan
Ashoka
Ashoka edict Peshawar - Ashoka major rock edict.jpg

Ana la'akari da shi a matsayin mafi girman sarkin Indiya har zuwa yau. Mulkinsa ya kasance daga 269 BC zuwa 232 BC a tsohuwar Indiya. Daular Emperor Ashoka tana kan mafi yawan yankunan Indiya, Pakistan, Afghanistan, Nepal, Bangladesh na yau. Wannan babbar daular Maurya ita ce daular Indiya mafi girma tun daga wancan lokacin har zuwa yau.

Sarkin sarakuna Ashoka kuma an san shi da ingantaccen gudanarwa da kuma inganta addinin Buddah daga babban daularsa. Ashoka ana ɗaukarsa ɗaya daga cikin mafi girma da karfi a duniya.

Ashoka Empire

Manazarta gyara sashe