Odisha jiha ce, da ke a Arewa maso Gabashin ƙasar Indiya. Tana kuma da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 155,707 da yawan jama’a 45,989,232 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1936. Babban birnin jihar da birnin mafi girman jihar Bhubaneswar ne. Ganeshi Lal shi ne gwamnan jihar. Jihar Odisha tana da iyaka da jihohin huɗu: Bengal ta Yamma da Jharkhand a Arewa, Chhattisgarh a Yamma da Andhra Pradesh a Kudu.

Odisha
ଓଡ଼ିଶା (or)


Wuri
Map
 20°09′N 85°30′E / 20.15°N 85.5°E / 20.15; 85.5
ƘasaIndiya

Babban birni Bhubaneswar (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 41,974,218 (2011)
• Yawan mutane 269.57 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Odia
Labarin ƙasa
Yawan fili 155,707 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1 ga Afirilu, 1936
Tsarin Siyasa
Gangar majalisa Odisha Legislative Assembly (en) Fassara
• Shugaban ƙasa Ganeshi Lal (en) Fassara
• Chief Minister of Odisha (en) Fassara Naveen Patnaik (en) Fassara (5 ga Maris, 2000)
Bayanan Tuntuɓa
Lamba ta ISO 3166-2 IN-OD da IN-OR
Wasu abun

Yanar gizo odisha.gov.in
Taswirar yankunan jihar Odisha.

Hotuna gyara sashe

Manazarta gyara sashe