Jammu da Kashmir tsohuwar jiha ce, yau yanki ne a ɓangaren Arewa mai nisa ta kasar Indiya. Jihar ta mamaye faɗin kasa adadin sukwaya mil 39,179 (wato kilomita 101,473.1) kuma mafi yawanci a yankin tsaunukan Himalaya. Idan aka kwatanta da faɗin kasa to jihar Jammu da Kashmir tafi Masarautar Bhutan amma batakai kasar Suwizalan ba. Jammu da Kashmir ta fada mulkin mallaka a 1947. Jammu da Kashmir tayi iyaka Jan jahohin Himachal Pradesh da ta Punjab a ƙasar Indiya daga kudu da kuma Jamhuriyar Jama'ar Sin daga daga arewa da gabas sai kuma daga yammaci inda tayi iyaka da kasar Pakistan. Akwai rikici akan yankuna a jihar Jammu da Kashmir tsakanin kasashen Sin, Pakistan da Indiya.

Jammu da Kashmir
جموں و کشمیر (ur)
جوٚم تہٕ کٔشیٖر (ks)


Wuri
Map
 34°00′N 76°30′E / 34°N 76.5°E / 34; 76.5

Babban birni Srinagar (en) Fassara da Jammu (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 12,541,302 (2011)
• Yawan mutane 56.43 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Urdu
Labarin ƙasa
Yawan fili 222,236 km²
Altitude (en) Fassara 327 m
Bayanan tarihi
Mabiyi Jammu and Kashmir (en) Fassara
Ƙirƙira 26 Oktoba 1947
Rushewa 30 Oktoba 2019
Ta biyo baya Jammu and Kashmir (en) Fassara da Ladakh (en) Fassara
Tsarin Siyasa
Gangar majalisa Jammu and Kashmir Legislature (en) Fassara
• governor of Jammu and Kashmir (en) Fassara Manoj Sinha (en) Fassara (7 ga Augusta, 2020)
• Chief Minister of Jammu and Kashmir (en) Fassara Mehbooba Mufti (en) Fassara (4 ga Afirilu, 2016)
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+05:30 (en) Fassara
Lamba ta ISO 3166-2 no value
Wasu abun

Yanar gizo jk.gov.in
Tutar Jammu da Kashmir

Addini gyara sashe

Addinai a Jihar Jammu da Kashmir . Addinin Musulunci na mafi girma a jihar Jammu da Kashmir inda kaso 67% na mutanen jihar Musulmai na, sannan kuma mutanen yankin Kashmir adadin mabiya Musulunci yakai 97%.

Yankuna gyara sashe

Jammu da Kashmir ta kunshi yankuna uku sune, Jammu, Kashmir da kuma Ladakh].

Manazarta gyara sashe