Rajasthan
Rajasthan jiha ce, da ke a Arewacin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 342,239 da yawan jama’a 68,548,437 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1949. Babban birnin jihar da birnin mafi girman jihar Jaipur ne. Kalraj Mishra shi ne gwamnan jihar. Jihar Rajasthan tana da iyaka da jihohin biyar (Punjab a Arewa, Haryana da Uttar Pradesh a Arewa maso Gabas, Madhya Pradesh a Kudu maso Gabas, Gujarat a Kudu maso Yamma), da ƙasa ɗaya (Pakistan a Yamma da Arewa maso Yamma).
Rajasthan | |||||
---|---|---|---|---|---|
राजस्थान (hi) રાજસ્થાન (gu) | |||||
| |||||
| |||||
Suna saboda | sarki | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƙasa | Indiya | ||||
Babban birni | Jaipur | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 68,548,437 (2011) | ||||
• Yawan mutane | 200.28 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Harshen Hindu | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 342,269 km² | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | United State of Rajasthan (en) | ||||
Ƙirƙira |
30 ga Maris, 1949 26 ga Janairu, 1950 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | Rajasthan Legislative Assembly (en) | ||||
Gangar majalisa | Rajasthan Legislative Assembly (en) | ||||
• Shugaban ƙasa | Kalyan Singh (en) (4 Satumba 2014) | ||||
• Chief Minister of Rajasthan (en) | Bhajan Lal Sharma (en) (15 Disamba 2023) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lamba ta ISO 3166-2 | IN-RJ | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | rajasthan.gov.in |
Hotuna
gyara sashe-
Kumbhalgarh
-
Fadar Kumbha, Chittorgarh
-
Gate of kumbhalgarh fort
-
View of Amer from Jaigarh fort in Jaipur, Rajasthan
-
Shri Hanuman Temple Dabri (old Temple)
-
Ranikund in Rajasthan
-
Dakin taro na Albert, da dare
-
Bhanwar Niwas
-
Wani titin a Jodhpur, Rajasthan, Indiya
-
Ajmer Sharif Dargah, Khwaja Garib Nawaz Rajasthan, India
-
Kofar Birnin, Jaipur
-
Murnar Gangaur a Rajasthan
-
Haveli, Jaisalmer, Rajasthan, India - जैसलमेर, उदैपर, भारत