Uttar Pradesh jiha ce, da ke a Arewacin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 243,290 da yawan jama’a 199,812,341 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1950. Babban birnin jihar da birnin mafi girman jihar Lucknow ne. Anandiben Patel shi ne gwamnan jihar. Jihar Uttar Pradesh tana da iyaka da jihohin da yankunan tara (Rajasthan a Yamma, Haryana, Himachal Pradesh da Delhi a Arewa maso Yamma, Uttarakhand a Arewa, Bihar a Gabas, Madhya Pradesh a Kudu, Jharkhand da Chhattisgarh a Kudu maso Gabas) da ƙasa ɗaya (Nepal a Arewa).

Uttar Pradesh
उत्तर प्रदेश
اتر پردیش
Seal of Uttar Pradesh.svg
Administration
Head of state Ram Naik (en) Fassara
Capital Lucknow
Official languages Harshen Hindu da Urdu
Geography
Uttar Pradesh in India (claimed and disputed hatched).svg
Area 243290 km²
Borders with Delhi (en) Fassara, Haryana, Rajasthan, Madhya Pradesh, Chhattisgarh, Jharkhand, Bihar, Mahakali Zone (en) Fassara, Seti Zone (en) Fassara, Bheri Zone (en) Fassara, Rapti Zone (en) Fassara, Lumbini Zone (en) Fassara, Uttarakhand, Western Region (en) Fassara da Mid-Western Region (en) Fassara
Demography
Population 199,581,477 imezdaɣ. (2011)
Density 820.34 inhabitants/km²
Other information
up.gov.in
Taswirar yankunan jihar Uttar Pradesh.