Chennai
Chennai ko Madras, Birni ne, da ke a jihar Tamil Nadu, a ƙasar Indiya. Shi ne babban birnin jihar Tamil Nadu. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, akwai jimillar mutane 8,917,749 (miliyan takwas da dubu dari tara da sha bakwai da dari bakwai da arba'in da tara). An gina birnin Chennai a karni na sha bakwai bayan haifuwan annabi Issa.
Chennai | |||||
---|---|---|---|---|---|
சென்னை (ta) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƙasa | Indiya | ||||
Jihar Indiya | Tamil Nadu | ||||
District of India (en) | Chennai district (en) | ||||
Babban birnin |
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 6,599,000 (2024) | ||||
• Yawan mutane | 15,460.49 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Tamil (en) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 426,830,040 m² | ||||
Altitude (en) | 6 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1639 | ||||
Muhimman sha'ani |
Siege of Madras (en)
| ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Gwamna | M. K. Stalin (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 600... | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+05:30 (en)
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 44 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | chennaicorporation.gov.in |
Hotuna
gyara sashe-
Chennai Local
-
Ginin TCS-Siruseri, Chennai
-
Wurin shakatawa na Tidel, Chennai
-
Ginin LIC, Chennai
-
Chennai Central
-
Madras daga bakin tashar jiragen ruwa, Chennai 1895
-
Cooum, Chennai