Bihar jiha ce, da ke a Gabashin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 94,163 da yawan jama’a 104,099,452 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1950. Babban birnin jihar da birnin mafi girman jihar Patna ne. Phagu Chauhan shi ne gwamnan jihar. Jihar Bihar tana da iyaka da jihohin uku (Uttar Pradesh a Yamma, Bengal ta Yamma a Gabas, Jharkhand a Kudu) da ƙasar ɗaya (Nepal a Arewa).

Bihar
बिहार
Bihar
Seal of Bihar.svg
Administration
Head of state Ram Nath Kovind (en) Fassara
Capital Patna (en) Fassara
Geography
Bihar in India (claimed and disputed hatched).svg
Area 94163 km²
Borders with Jharkhand, Bengal ta Yamma, Uttar Pradesh, Eastern Development Region (en) Fassara da Central Region (en) Fassara
Demography
Population 103,804,637 imezdaɣ. (2011)
Density 1,102.39 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC+05:30 (en) Fassara
bihar.gov.in da gov.bih.nic.in
Taswirar yankunan jihar Bihar.