Meghalaya jiha ce, da ke a Arewa maso Gabashin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 22,429 da yawan jama’a 2,964,007 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1972. Babban birnin jihar da kuma birnin mafi girman jihar Shillong ne. Tathagata Roy shi ne gwamnan jihar. Jihar Meghalaya tana da iyaka da jiha ɗaya (Assam a Arewa da Gabas), da ƙasa ɗaya (Bangladesh a Kudu da Yamma).

Meghalaya
মেঘালয় (as)


Wuri
Map
 25°34′N 91°53′E / 25.57°N 91.88°E / 25.57; 91.88
ƘasaIndiya

Babban birni Shillong (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 3,211,000 (2014)
• Yawan mutane 143.16 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Turanci
Garza language
Khasi (en) Fassara
Labarin ƙasa
Yawan fili 22,429 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 21 ga Janairu, 1972
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa Meghalaya Legislative Assembly (en) Fassara
Gangar majalisa Meghalaya Legislative Assembly (en) Fassara
• Shugaban ƙasa Tathagata Roy (en) Fassara (25 ga Augusta, 2018)
• Chief Minister of Meghalaya (en) Fassara Conrad Sangma (en) Fassara (6 ga Maris, 2018)
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+05:30 (en) Fassara
Lamba ta ISO 3166-2 IN-ML
Wasu abun

Yanar gizo meghalaya.gov.in
Taswirar yankunan jihar Meghalaya.

Hotuna gyara sashe

Manazarta gyara sashe