Kerala jiha ce, da ke a Kudancin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 38,863 da yawan jama’a 33,387,677 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1956. Babban birnin jihar Thiruvananthapuram ne. Birnin mafi girman jihar Kochi ne. Arif Mohammad Khan shi ne gwamnan jihar. Jihar Kerala tana da iyaka da jihohin biyu: Karnataka a Arewa da Arewa maso Gabas, da Tamil Nadu a Gabas da Kudu.

Kerala
കേരളം
Administration
Head of state P. Sathasivam (en) Fassara
Capital Thiruvananthapuram (en) Fassara
Official languages Malayalam (en) Fassara da Turanci
Geography
Kerala in India (claimed and disputed hatched).svg
Area 38863 km²
Borders with Tamil Nadu, Karnataka da Puducherry (yanki)
Demography
Population 34,523,726 imezdaɣ. (2017)
Density 888.34 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC+05:30 (en) Fassara
kerala.gov.in
Taswirar yankunan jihar Kerala.