Assam
Assam jiha ce, da ke a Arewa maso Gabashin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 78,438 da yawan jama’a 31,169,272 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1228. Babban birnin jihar Dispur ne. Birnin mafi girman jihar Guwahati ne. shi ne gwamnan jihar. Jihar Assam tana da iyaka da jihohin shida (Arunachal Pradesh a Arewa, Nagaland da Manipur a Gabas, Meghalaya, Tripura da Mizoram a Kudu, Bengal ta Yamma a Yamma) da ƙasashen biyu (Bhutan a Arewa, Bangladesh a Kudu).
Assam | |||||
---|---|---|---|---|---|
আসাম (bn) অসম (as) | |||||
| |||||
| |||||
Suna saboda | uneven (en) da Ahom Kingdom (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƙasa | Indiya | ||||
Babban birni | Dispur (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 31,205,576 (2011) | ||||
• Yawan mutane | 397.84 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
Assamese Bodo (en) Bangla | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 78,438 km² | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 26 ga Janairu, 1950 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | Assam Legislative Assembly (en) | ||||
Gangar majalisa | Assam Legislative Assembly (en) | ||||
• Shugaban ƙasa | Banwarilal Purohit (en) | ||||
• Chief Minister of Assam (en) | Himanta Biswa Sarma (10 Mayu 2021) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lamba ta ISO 3166-2 | IN-AS | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | assam.gov.in |
Hotuna
gyara sashe-
Gonar ganyen Shayi, gundumar Sonitpur , Assam
-
Tsibirin Majuli
-
Bikin giwaye a Kaziranga, Assam
-
Wurin shakatawa na Kasa, Manas
-
Kogin Brahmaputra, Assam
-
Matan yan kabilar Bodo, Assam
-
Jami'ar Aikin gona, Assam
-
Beautiful red dragonfly a Assam, Indiya
-
A bird's-eye view of a part of Guwahati Assam
-
Kofar shiga kauyen Nisangram kusa da Iyakar Assam-Nisangram
-
Kwalejin Injiniyarin Jorhat, Assam
-
Dibrugarh