Telangana
Telangana jiha ce, da ke a Kudancin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 112,077 da yawan jama’a 35,193,978 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 2014. Babban birnin jihar da birnin mafi girman jihar Hyderabad ne. Tamilisai Soundararajan shi ne gwamnan jihar. Jihar Telangana tana da iyaka da jihohin huɗu (Maharashtra a Arewa, Chhattisgarh a Gabas, Karnataka a Yamma, Andhra Pradesh a Gabas da Kudu).
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
Take |
Jaya Jaya he Telangana (en) ![]() | ||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƙasa | Indiya | ||||
Babban birni | Hyderabad | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 35,193,978 (2011) | ||||
• Yawan mutane | 314.02 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na |
South India (en) ![]() | ||||
Yawan fili | 112,077 km² | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 2 ga Yuni, 2014 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa |
Telangana Legislature (en) ![]() | ||||
Gangar majalisa |
Legislature of Telangana (en) ![]() | ||||
• Shugaban ƙasa |
Tamilisai Soundararajan (en) ![]() | ||||
• Chief Minister of Telangana (en) ![]() |
K. Chandrashekar Rao (en) ![]() | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 50 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+05:30 (en) ![]() | ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | IN-TG | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | telangana.gov.in |