Manipur jiha ce, da ke a Arewa maso Gabashin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 22,327 da yawan jama’a 2,855,794 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1972. Babban birnin jihar Imphal ne. Najma Heptulla shi ne gwamnan jihar. Jihar Manipur tana da iyaka da jihohin uku (Nagaland da Arewa, Mizoram a Kudu da Assam a Yamma) da ƙasar ɗaya (Myanmar a Gabas).

Globe icon.svgManipur
मणिपुर (hi)
The Dzukou Valley.JPG

Wuri
Manipur in India (claimed and disputed hatched).svg Map
 24°49′N 93°56′E / 24.81°N 93.94°E / 24.81; 93.94
ƘasaIndiya

Babban birni Imphal (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 2,855,794 (2011)
• Yawan mutane 127.91 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 22,327 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1972
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa Manipur Legislative Assembly (en) Fassara
Gangar majalisa Manipur Legislative Assembly (en) Fassara
• Shugaban ƙasa La Ganesan (en) Fassara
• Chief Minister of Manipur (en) Fassara Nongthombam Biren Singh (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+05:30 (en) Fassara
Lamba ta ISO 3166-2 IN-MN
Wasu abun

Yanar gizo manipur.gov.in
Taswirar yankunan jihar Manipur.