Azerbaijan
Azerbaijan kasa ce a nahiyar Asiya.
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
Azərbaycan Respublikası (az) Azərbaycan (az) | |||||
|
|||||
| |||||
Take |
Azərbaycan marşı (en) ![]() | ||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Baku | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 10,145,212 (2021) | ||||
• Yawan mutane | 117.15 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
Azerbaijani (en) ![]() | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na |
Caucasus (en) ![]() | ||||
Yawan fili | 86,600 km² | ||||
Wuri mafi tsayi |
Mount Bazardüzü (en) ![]() | ||||
Wuri mafi ƙasa | Caspian Sea (−28 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi |
Azerbaijan Soviet Socialist Republic (en) ![]() | ||||
Ƙirƙira | 1991 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | jamhuriya | ||||
Gangar majalisa |
National Assembly of Azerbaijan (en) ![]() | ||||
• President of Azerbaijan (en) ![]() |
Ilham Aliyev (en) ![]() | ||||
• Prime Minister of Azerbaijan (en) ![]() |
Ali Asadov (en) ![]() | ||||
Ikonomi | |||||
Kuɗi |
Azerbaijani manat (en) ![]() | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+04:00 (en) ![]() | ||||
Suna ta yanar gizo |
.az (en) ![]() | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +994 | ||||
Lambar taimakon gaggawa |
*#06#, 101 (en) ![]() ![]() ![]() | ||||
Lambar ƙasa | AZ | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | mfa.gov.az… | ||||
![]() ![]() |
Sassan gudanarwaGyara
Azerbaijan ta kasu zuwa yankunan rayawa 10 da Raion (rayonlar, singular rayon) 65, da birane ko (şəhərlər, daya şəhər) 77 wadanda 12 daga cikinsu gwamnatin tarayya ce ke gudanar da su.[1] Haka ma, Azerbaijan ta hada da yankin (muxtar respublika) na Nakhchivan. Shugaban kasa ne ke da alhakin nada gwamnonin yankunan, yayinda kuma gwamnatin Nakhchivan yan majalisun Nakhchivan ke zabarsa.
Asalin kalmar Azerbaijan da kuma chanjintaGyara
|
|
|
Zane zanenGyara
Zane zanen tarihi a kasar Azerbaijan.
Mai zane dan Azerbaijan wanda ba'a tabbatar da waye ba[2] wanda akayi a (1479)
(Gidan tarihi na Nizami a Azerbaijan)Usta Gambar Karabakhi - Bishiyar rayuwa
(Palace of Shaki Khans)
ManazartaGyara
- ↑ "The State Statistical Committee of the Republic of Azerbaijan, Administrative and territorial units of Azerbaijan Republic". Azstat.org. Archived from the original on 12 May 2011. Retrieved 22 May 2011.
- ↑ R. Efendi-Azerbaijani fine art, Baku, 1998, p.75
Asiya | |||
Kazakystan • Kyrgystan • Tajikistan • Turkmenistan • Uzbekistan |
Sin • Japan • Mangolia • Koriya ta Arewa • Koriya ta Kudu • Jamhuriyar Sin | ||
Armeniya • Azerbaijan • Baharain • Georgia • Irak • Isra'ila • Jordan • Kuwait • Lebanon • Oman • Qatar • Saudiyya • Siriya • Turkiya • Taraiyar larabawa • Falasdinu • Yemen | Brunei • Kambodiya • Indonesiya • Laos • Maleziya • Myanmar • Filipin • Singafora • Thailand • Timor-Leste • Vietnam | ||
Afghanistan • Bangladash • Bhutan • Indiya • Iran • Maldives • Nepal • Pakistan • Sri Lanka |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.