Jharkhand jiha ce, da ke a Gabashin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 79,710 da yawan jama’a 32,988,134 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 2000. Babban birnin jihar Ranchi ne ; birnin mafi girman jihar Jamshedpur ne. Draupadi Murmu shi ne gwamnan jihar. Jihar Jharkhand tana da iyaka da jihohin biyar : Bihar a Arewa, Uttar Pradesh a Arewa maso Yamma, Chhattisgarh a Yamma, Odisha a Kudu da Bengal ta Yamma a Gabas.

Jharkhand
झारखंड (hi)


Wuri
Map
 23°N 85°E / 23°N 85°E / 23; 85
ƘasaIndiya

Babban birni Ranchi (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 32,988,134 (2011)
• Yawan mutane 413.83 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Harshen Hindu
Labarin ƙasa
Bangare na East India (en) Fassara
Yawan fili 79,714 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 15 Nuwamba, 2000
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa Council of Ministers of Jharkhand (en) Fassara
Gangar majalisa Jharkhand Legislative Assembly (en) Fassara
• Chief Minister of Jharkhand (en) Fassara Champai Soren (en) Fassara (2 ga Faburairu, 2024)
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+05:30 (en) Fassara
Lamba ta ISO 3166-2 IN-JH
Wasu abun

Yanar gizo jharkhand.gov.in
Taswirar yankunan jihar Jharkhand.

Hotuna gyara sashe

Manazarta gyara sashe