Himachal Pradesh
A Village near Trilokinath temple, Lahaul.jpg
state of India, geographic region
farawa1971 Gyara
sunan hukumaहिमाचल Gyara
native labelहिमाचल, ہماچل پردیش, ཧི་མ་ཅལ་མངའ་སྡེ། Gyara
nahiyaAsiya Gyara
ƙasaIndiya Gyara
babban birniShimla Gyara
located in the administrative territorial entityIndiya Gyara
coordinate location31°6′12″N 77°10′20″E Gyara
geoshapeData:India/Himachal Pradesh.map Gyara
shugaban ƙasaAcharya Dev Vrat Gyara
office held by head of governmentChief Minister of Himachal Pradesh Gyara
shugaban gwamnatiJai Ram Thakur Gyara
majalisar zartarwaHimachal Pradesh Legislative Assembly Gyara
legislative bodyHimachal Pradesh Legislative Assembly Gyara
located in time zoneUTC+05:30 Gyara
sun raba iyaka daUttarakhand, Punjab (Indiya), Haryana, Jammu and Kashmir Gyara
coextensive withHimachal Pradesh Gyara
followed byJammu and Kashmir Gyara
postal code17 Gyara
official websitehttp://himachal.nic.in Gyara
geography of topicgeography of Himachal Pradesh Gyara
licence plate codeHP Gyara
category for mapsCategory:Maps of Himachal Pradesh Gyara

Himachal Pradesh jiha ce, da ke a Arewacin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 55,673 da yawan jama’a 6,864,602 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1971. Babban birnin jihar da birnin mafi girman jihar Shimla ne. Bandaru Dattatreya shi ne gwamnan jihar. Jihar Himachal Pradesh tana da iyaka da jihohin uku (Jammu da Kashmir da Ladakh a Arewa, Punjab a Yamma, Haryana a Kudu maso Yamma, Uttar Pradesh a Kudu, Uttarakhand a Kudu maso Gabas) da ƙasar ɗaya (Sin a Arewa).

Taswirar yankunan jihar Himachal Pradesh.