Maharashtra jiha ce, da ke a Yammacin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 307,713 da yawan jama’a 112,374,333 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1960. Manyan biranen jihar su ne Mumbai ta Nagpur. Bhagat Singh Koshyari shi ne gwamnan jihar. Jihar Maharashtra tana da iyaka da jihohin biyar : Karnataka da Goa a Kudu, Telangana a Kudu maso Gabas, Chhattisgarh a Gabas, Gujarat da Madhya Pradesh a Arewa da Dadra da Nagar Haveli da Daman da Diu a Arewa maso Yamma.

Maharashtra
महाराष्ट्र
Seal of Maharashtra.svg
Administration
Head of state Bhagat Singh Koshiyari (en) Fassara
Capital Mumbai
Official languages Marati
Geography
Maharashtra in India (claimed and disputed hatched).svg
Area 307713 km²
Borders with Gujarat, Madhya Pradesh, Chhattisgarh, Karnataka, Goa, Dadra and Nagar Haveli (en) Fassara da Telangana
Demography
Population 112,372,972 imezdaɣ. (2011)
Density 365.19 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC+05:30 (en) Fassara
maharashtra.gov.in
Taswirar yankunan jihar Maharashtra.