Indonesiya
Indonesiya ko Jamhuriyar Indonesiya, ƙasa ce, da ke a nahiyar Asiya. Indonesiya tana da yawan fili kimani na kilomita araba'in 1,904,569. Indonesiya tana da yawan jama'a kimanin 261,115,456, bisa ga jimillar shekara ta 2014. Indonesiya tana da iyaka da Maleziya, Sabuwar Gini Papuwa kuma da Timo ta Gabas. Babban birnin Indonesiya, Jakarta ce.
Indonesiya ta samu 'yancin kanta ne a shekara ta 1945.
Indonesiya tana da tsibiri da yawa, fiye da 13,000; manyan tsibirai na Indonesiya, su ne Sabuwar Gini (an raba tare da Sabuwar Gini Papuwa), Borneo (an raba tare da Brunei da Maleziya), Sulawesi, Sumatra kuma da Java. [1] [2] [3]
Tarihi
gyara sashetasamu yancine a shekarar 1945
Mulki
gyara sashe-
Achmad Astrawinata Babban dan siya na kasar Indonesia
Arziki
gyara sasheSifirin Jirgin sama
gyara sashe-
Jirgin saman kasar Indonesiya a sararin samaniya
-
Jirgin a kasa kafin ya tashi sama
-
Jiragen sama guda biyu
-
Mata ma'aikata filin jirgin saman kasar Indonisiya
Jirgin kasa
gyara sasheGari
gyara sasheIndonesiya gari ne mai kyau, duk da dai akwai wasu gurare da kauye ne ba birni ba.
-
Garin Tomorrow a Surabaya
-
Plaza a mai suna Berita Satu Plaza
-
Bakin Teku a kasar Indonesiya
Al'umma
gyara sasheMaza
gyara sashe-
Wani saurayi mawaki a kasar Indonesiya
Mata
gyara sashe-
Mace da yaran ta a kasar Indonesia
Yara
gyara sashe-
Yara yan kasar Indonesiya suna tafiya akan Hanya
-
Yan mata na wasa da igiya
-
Wasu matasa na wasa Giwa a cikin ruwa
-
Yara akan layi
-
Yaro karami na wasa da kasa da katako
-
Yara na wasan daga hannu
Kabilu
gyara sasheAkwai kabilu masu dinbin yawa a cikin kasar Indonesiya, wadanda suke cike da al'adu daban-daban.
Al'ada
gyara sashe-
Wasan al'ada
-
Yara a cikin shiga irin na Al'ada
-
Kayan Al'ada a kasar Indonesiya
Abinci
gyara sashe-
Abincin Mutanen kasar Indonesiya
-
Abincin Mutanen kasar Indonesiya
Noma
gyara sashe-
Ruwa a gefen Gonaki
-
Ruwan tapki
-
Dutse mai aman wuta a kasar Indonesiya
-
Gona a kasar Indonesiya
Wasanni
gyara sasheIlimi
gyara sasheA kasar Indonesiya sun bama ilimi muhimmancin gaske, ta kuma yanda akwai makarantun boko da na zamani.
-
Yara a makarantar Boko suna daukan darasi
Tsaro
gyara sasheA kasar Indonesiya akwai ma'aikatan soja da na 'yan sanda, wadanda suke samar ma da kasar tsaro.
Yan sanda
gyara sashe-
Wasu Sojoji a kasar Indonesiya
Sojoji
gyara sasheAddinai
gyara sasheMusulunci
gyara sasheMusulman garin indonesiya sun kai kimanin kashi 87.2% na adadin yawan 'yan garin Indonesiya.
-
Dalibai musulmai yayin kai ziyara
Kiristanci
gyara sashe9.9% Kiristanci (7.0% Furorestan; 2.9% Katolika)
Hindu
gyara sashe1.7% Addinin Hindu
-
Gunki Durga
-
Gunki Sri Karuppar
-
Gunki Kali
-
Gunki Joko Dolog
0.7% Addinin Buddha
0.2% Addini Confucius
Namun daji
gyara sasheA cikin kasar Indonisiya akwai namun daji da yawa, amman wanda yafi shahara shi ne giwa.
Hotuna
gyara sashe-
Dan karamin Giwa a kasar Indonesiya
-
Giwa na iyo a cikin rafi
-
Karamin giwa na shan nono
-
Fuskan karamin Giwa
-
Birai a kasan
Manazarta
gyara sashe- ↑ https://www.indonesia.travel/gb/en/general-information/history
- ↑ https://www.britannica.com/topic/history-of-Indonesia
- ↑ https://www.infoplease.com/world/countries/indonesia
Asiya | |||
Kazakystan • Kyrgystan • Tajikistan • Turkmenistan • Uzbekistan |
Sin • Japan • Mangolia • Koriya ta Arewa • Koriya ta Kudu • Jamhuriyar Sin | ||
Armeniya • Azerbaijan • Baharain • Georgia • Irak • Isra'ila • Jordan • Kuwait • Lebanon • Oman • Qatar • Saudiyya • Siriya • Turkiya • Taraiyar larabawa • Falasdinu • Yemen | Brunei • Kambodiya • Indonesiya • Laos • Maleshiya • Myanmar • Filipin • Singafora • Thailand • Timor-Leste • Vietnam | ||
Afghanistan • Bangladash • Bhutan • Indiya • Iran • Maldives • Nepal • Pakistan • Sri Lanka |