Isra'ila
| |||||
Lavar kenedhlek: nagonan | |||||
![]() | |||||
Babban Birni | Birnin kudus, Tel Abib | ||||
Manyan Birane | kudus , Tel abib , Haifa , Beersheba | ||||
Yaren kasa | Ebrow, larabci , Turanci | ||||
Tsarin Gwamnati | Dimokradiya | ||||
Samun Yanci | Majalisar Dinkin Duniya 14 Mayu, 1948 | ||||
Shugaban kasa | |||||
Firayim minista | Benjamin Netanyahu | ||||
Brassa sita | Jerusalem | ||||
Lywydh | Shimon Peres | ||||
Iyaka | 20,770 km² | ||||
Ruwa | 2 % | ||||
Yawan al'ummah | 8.134.100 | ||||
Wurin zama | 1949)km² 25 | ||||
Kudi | (NIS) | ||||
Banbancin lokaci | UTC +2 UTC +3 | ||||
Yanar gizo | .il | ||||
Lambar wayar taraho ta kasa da kasa | +972 |
Isra'ila tana daya daga cikin kasashen gabas ta tsakiya, kasar yahudawa ce, kuma tana bin tsarin mulkin Dimokradiya ne, dukda cewar yawancin al'umman yahudawa ne amma sunada 'yan tsirarun larabawa musulmai da Krista a kasar, ana kiran su da larabawa ciki ko kuma larabawan Isra'ila, iyakar kasar Isra'ila har ila yau ba'a fayyace ba, shiyasa ake ta samun matsala har ila yau don saboda bata faiyaci iyakacin ta ba tun lokacin da ta zama kasa a shekara ta 1948 amma dakwai iyakan da ta dai daita da wasu kasashen larabawa kamar Misra daga Sinai zuwa Negev, Jordan daga Arabah zuwa maraj bisan wa'yannan sune iyakan da aka fai yaci a yarjejeniyar zaman lafiya da aka yi, a shekara ta 2000 Isra'ila ta nemi a fayyaci iyakanta da Lebanon a wannan lokaci Isra'ila ta janye dakarunta daga kudancin Lebanon kuma a shekara ta 2005 Isra'ila ta fayyaci iyakanta da Zirin Gaza.
Iyakan Isra'ila karami ne tanada yawan mutane da sukakai 7000,000 kuma ta sha gwabza yaki da makwabtanta; Misali, Misra, Seriya, Labano, Jordan da Falasdinu.
HotunaGyara
Asiya | |||
Kazakystan • Kyrgystan • Tajikistan • Turkmenistan • Uzbekistan |
Sin • Japan • Mangolia • Koriya ta Arewa • Koriya ta Kudu • Jamhuriyar Sin | ||
Armeniya • Azerbaijan • Baharain • Georgia • Irak • Isra'ila • Jordan • Kuwait • Lebanon • Oman • Qatar • Saudiyya • Siriya • Turkiya • Taraiyar larabawa • Falasdinu • Yemen | Brunei • Kambodiya • Indonesiya • Laos • Maleziya • Myanmar • Filipin • Singafora • Thailand • Timor-Leste • Vietnam | ||
Afghanistan • Bangladash • Bhutan • Indiya • Iran • Maldives • Nepal • Pakistan • Sri Lanka |