Kogin Awbana
General information
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 5°42′41″N 6°47′56″E / 5.7114°N 6.7989°E / 5.7114; 6.7989
Kasa Najeriya
Territory Imo

Kogin Awbana rafi ne da ya samo asali daga reshen Mgbidi, na Jihar Imo. Ruwan Awbana na kwarara a cikin tafkin Oguta

Hotunan kogin Awbana gyara sashe

Manazarta gyara sashe