Mbaitoli

Karamar hukuma ce a imo stet, a najeriya

Mbaitoli na daya daga cikin Kananan hukumomin dake a Jihar Imo a kudu maso Gabas, Nijeriya.

Mbaitoli


Wuri
Map
 5°36′N 7°06′E / 5.6°N 7.1°E / 5.6; 7.1
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaImo
Labarin ƙasa
Yawan fili 204 km²
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.