Owelle Rochas Anayo Okorocha (an haife shi a 22 September 1962) Dan kasuwa, mai taimako kuma dan'siyasan Nijeriya ne, Gwamnan Jihar Imo, yayi nasara a zaben Gwamnonin na 6 May 2011, kuma aka sake zabensa a karo na biyu a April 11, 2015. Shine yasamar da Gidauniyar Rochas wadda take taimakawa marayu da nakasassu da kuma wasu makarantu na musamman a duk fadin Nijeriya dake ba wa marasa karfi tallafin karatu. Yafara neman takara ne a karkashin jamiyar All Progressives Grand Alliance (APGA) platform.[1]

Simpleicons Interface user-outline.svg Rochas Okorocha
Governor Rochas Okorocha (cropped).jpg
Governor of Imo State (en) Fassara

29 Mayu 2011 - 29 Mayu 2019
Ikedi Ohakim (en) Fassara - Chukwuemeka Ihedioha
Rayuwa
Haihuwa Ideato ta Kudu, 22 Satumba 1962 (58 shekaru)
ƙasa Najeriya
ƙungiyar ƙabila Inyamurai
Harshen uwa Harshen Ibo
Karatu
Makaranta University of Jos (en) Fassara
Harsuna Turanci
Harshen Ibo
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Grand Alliance (en) Fassara

Sannan kuma ya dawo All Progressives Congress (APC) a neman sa nabiyu. A dukkanin su, Rochas ya doke, gwamna maici Ikedi Ohakim da kuma mataimakin kakakin majalisar wakilai wato, Hon. Emeka Ihedioha a nasarar sa nabiyu.

ManazartaGyara

  1. Adimike George, Onitsha (2011-05-07). "Obi hails Okorocha's election". The Nation. Archived from the original on 10 May 2011.
Wannan Muƙalar guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyara shi.