Porto-Novo
Porto-Novo (lafazi: /portonovo/) birni ne, da ke a ƙasar Benin. Shi ne babban birnin siyasar ƙasar Benin (babban birnin tattalin arzikin Benin Cotonou ne). Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2013, akwai jimilar mutane 264,320 . An gina Porto-Novo a karni na sha bakwai bayan haihuwar Annabi Issa.
Porto-Novo | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Benin | ||||
Department of Benin (en) | Ouémé Department (en) | ||||
Babban birnin |
Benin Ouémé Department (en) Jamhuriyar Dahomey (1958–1975) People's Republic of Benin (en) (1975–1990) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 264,320 (2013) | ||||
• Yawan mutane | 5,083.08 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 52 km² | ||||
Altitude (en) | 38 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Q412092 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | villedeportonovo.com |
Hotuna
gyara sashe-
Marmite rituelle pour le culte de Mami Wata (Bénin, Porto-Novo)
-
Dakin Karatu na kasa, Benin emlem
-
Gate of Porto Novo ethnographic museum Benin Dec 2017