Faure Gnassingbé
Faure Gnassingbé ɗan siyasan Togo ne. An haife shi a shekara ta 1966 a Afagnan.
Faure Gnassingbé | |||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
4 Mayu 2005 - ← Bonfoh Abass (en)
5 ga Faburairu, 2005 - 25 ga Faburairu, 2005
5 ga Faburairu, 2005 - 24 ga Faburairu, 2005
| |||||||||
Rayuwa | |||||||||
Haihuwa | Afagnan (en) , 6 ga Yuni, 1966 (58 shekaru) | ||||||||
ƙasa | Togo | ||||||||
Ƴan uwa | |||||||||
Mahaifi | Gnassingbé Eyadema | ||||||||
Mahaifiya | Sabine Mensah | ||||||||
Ahali | Ernest Gnassingbé (en) | ||||||||
Karatu | |||||||||
Makaranta |
Paris Dauphine University (en) The George Washington University School of Business (en) | ||||||||
Matakin karatu | Doctor of Sciences (en) | ||||||||
Harsuna |
Harshen Kabiye Faransanci | ||||||||
Sana'a | |||||||||
Sana'a | ɗan siyasa da Mai tattala arziki | ||||||||
Kyaututtuka |
gani
| ||||||||
Imani | |||||||||
Jam'iyar siyasa | Rally of the Togolese People (en) |
Shugaban ƙasar Togo ne a shekarar 2005 (bayan ubansa Gnassingbé Eyadema - kafin Abbas Bonfoh) da daga shekarar 2005 (bayan Abbas Bonfoh).
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.