Paul Kagame (furucci|kəˈ|ɡɑː|meɪ; an haife shi a 23 ga watan Oktoba a shekarar 1957) shi dan'siyasan kasar Rwanda ne, kuma tsohon shugaban sojin kasar ne. Shine Shugaban kasar Rwanda ayanzu, yazama shugaba tun a shekara ta 2000 bayan tsohon shugaba Pasteur Bizimungu yayi marabus. Kagame kafin zamansa shugaban kasa, ya taba zama kwammanda na yan'tawaye wadanda suka kawo harshen Kisan-kare dangi na Rwanda a shekarar 1994. Ayanzu a kasar yakasance jagora de facto a sanda yarike mukamin Mataimakin shugaban kasar Rwanda da kuma Ministan tsaro daga 1994 zuwa 2000. Ansake zaben sa shugaba a watan Augusta 2017 da sakamakon da yasamu kashi 99% na dukkanin kuri'un da aka kada, sai dai masu bincike sunyi korafi akan yadda aka gudanar da zaben.[1][2] He has been described as the "most impressive" and "among the most repressive" African leaders.[3]

Paul Kagame
Chairperson of the African Union (en) Fassara

28 ga Janairu, 2018 - 10 ga Faburairu, 2019
Alpha Condé (en) Fassara - Abdul Fatah el-Sisi
4. shugaban ƙasar Rwanda

22 ga Afirilu, 2000 -
Pasteur Bizimungu (en) Fassara
mataimakin shugaban ƙasar Rwanda

19 ga Yuli, 1994 - 22 ga Afirilu, 2000
Minister of Defence of Rwanda (en) Fassara

19 ga Yuli, 1994 - 22 ga Afirilu, 2000
Augustin Bizimana (en) Fassara - Emmanuel Habyarimana (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Ruhango (en) Fassara, 23 Oktoba 1957 (66 shekaru)
ƙasa Ruwanda
Ƴan uwa
Abokiyar zama Jeannette Kagame  (10 ga Yuni, 1989 -
Yara
Karatu
Makaranta United States Army Command and General Staff College (en) Fassara
Jami'ar Makerere
Harsuna Faransanci
Turanci
Kinyarwanda (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da hafsa
Kyaututtuka
Aikin soja
Fannin soja Rwandan Defence Forces (en) Fassara
Digiri commander-in-chief (en) Fassara
Ya faɗaci Ugandan Bush War (en) Fassara
Rwandan Civil War (en) Fassara
Imani
Addini Cocin katolika
Jam'iyar siyasa Rwandan Patriotic Front (en) Fassara
IMDb nm1879094
paulkagame.com
Bush ya tarbi Paul Kagame a fadar White House
Paul Kagame
  1. Cite news|url=https://www.hrw.org/news/2017/08/18/rwanda-politically-closed-elections%7Ctitle=Rwanda[permanent dead link]: Politically Closed Elections|date=2017-08-18|work=Human Rights Watch|access-date=2018-11-11|language=en
  2. cite news|url=https://www.state.gov/r/pa/prs/ps/2017/08/273206.htm%7Ctitle=Presidential Election in Rwanda|work=U.S. Department of State|access-date=2018-11-11|language=en-US
  3. Cite news|url=https://www.nytimes.com/2013/09/08/magazine/paul-kagame-rwanda.html%7Ctitle=The Global Elite’s Favorite Strongman|access-date=2018-11-11|language=en