Moris
(an turo daga Mauritius)
Moris ko Maurice (Faransanci) ko Mauritius (Turanci) ƙasa ce, da ke Kudu maso gabashin Afirka.
Moris | |||||
---|---|---|---|---|---|
République de Maurice (fr) | |||||
|
|||||
Lion Mountain (en) | |||||
| |||||
Take | Motherland (en) | ||||
| |||||
Kirari |
«Stella Clavisque Maris Indici» «L’étoile et la clé de l’océan Indien» «Star and Key of the Indian Ocean» «It's a pleasure» «Seren ac Allwedd Cefnfor India» | ||||
Official symbol (en) | Mauritius Kestrel (en) da Trochetia boutoniana (en) | ||||
Suna saboda | Mauritius Island (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Port Louis | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 1,264,613 (2017) | ||||
• Yawan mutane | 619.91 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
no value Turanci Faransanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Gabashin Afirka | ||||
Yawan fili | 2,040 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Tekun Indiya | ||||
Wuri mafi tsayi | Piton de la Petite Rivière Noire (en) (828 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Tekun Indiya (0 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Commonwealth realm of Mauritius (en) | ||||
Ƙirƙira | 12 ga Maris, 1968 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | parliamentary republic (en) | ||||
Majalisar zartarwa | Government of Mauritius (en) | ||||
Gangar majalisa | National Assembly of Mauritius (en) | ||||
• President of Mauritius (en) | Prithvirajsing Roopun (en) (2 Disamba 2019) | ||||
• Prime Minister of Mauritius (en) | Pravind Jugnauth (en) (23 ga Janairu, 2017) | ||||
Majalisar shariar ƙoli | Supreme Court of Mauritius (en) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 11,476,433,604 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Mauritius rupee | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo | .mu (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +230 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 114 (en) , 995 (en) , 115 (en) , 999 (en) da *#06# | ||||
Lambar ƙasa | MU | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | govmu.org |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Moris ya na da yawan fili kimanin kilomita arabba'i 2,040. Moris ya na da yawan jama'a 1,262,132, bisa ga jimillar 2016. Moris tsibiri ne. Babban birnin Moris, Port Louis ne.
Shugaban ƙasar Moris Barlen Vyapoory, ne daga shekarar 2018. Firaministan ƙasar, Pravind Jugnauth ne daga shekarar ta 2017.
Hotuna
gyara sashe-
Bakin Teku na La-preneuse
-
Coat of Arms
-
Mauritius
-
Tutar kasar
-
Mauritius 2009
-
Wani Teku a Kasar
-
Cocin Roman Katolika na St Brandon a tsibirin Raphael, Mauritius.
-
Tsaunin Le Morne
-
Mauritius
-
Tashar wutar lantarki ta Saint Louis
-
Le Morne
-
Duba birnin Port Louis da tashar jiragen ruwa suna kallon yamma daga Citadel.
-
Mauritius 23/08/2009
-
Ma'aikatan Hukumar Kula da Maritime ta Duniya (IMO) a cikin hazmat suit sun tsaya a cikin teku kusa da tarkacen jirgin ruwan MV Wakashio a ranar 13 ga watan Agusta, 2020
Manazarta
gyara sashe
Ƙasashen Afirka |
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.