Open main menu

Hausa Wikipedia β

Jihar Kano
Sunan barkwancin jiha: Cibiyar kasuwanci
Wuri
Location of Kano State in Nigeria
Ƙidaya
Harshe Hausa
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje (APC)
An ƙirkiro ta 1967
Baban birnin jiha Kano
Iyaka 20,131km²
Mutunci
1991 (ƙidayar yawan jama'a)
2011 (jimilla)

5,632,040

11,058,300
ISO 3166-2 NG-KN

Jihar Kano na samuwa a ƙasar Najeriya. Tana da yawan fili kimani na kilomita murabba’i 20,131 da yawan jama’a milyan sha ɗaya da dubu hamsin da takwas da dari uku (jimillar shekara 2011). Babban birnin tarayyar jahar ita ce Kano. Abdullahi Umar Ganduje shi ne gwamnan jihar tun zaben shekara ta 2015 har zuwa yau. Mataimakin gwamnan shi ne Hafiz Abubakar. Dattijan jihar su ne: Rabiu Musa Kwankwaso, Barau Jibrin da Kabiru Ibrahim Gaya.

Jihar Kano tana da iyaka da misalin jihhohi huɗu, su ne: Kaduna, Katsina, Jigawa kuma da Bauchi.Jahar kano ina mata kirari da kano koda me kazo an fika. Muhammad sunusi II shine sarkin kano

Kananan hukumomiGyara