Ahoada ta Gabas
Ahoada ta Gabas karamar hukuma ce dake a jihar Rivers a shiyar kudu maso kudancin Nijeriya.
![]() | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jihar rivers | |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 166,324 (2006) | |||
• Yawan mutane | 487.75 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 341 km² | |||
Bayanan tarihi | ||||
Ƙirƙira | 1996 |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.