Yele Omogunwa

Dan siyasar Najeriya

Yele Omogunwa (an haife shi a ranar 22 ga watan Mayu 1950) ɗan siyasar Najeriya ne kuma shi ne Sanata mai wakiltar Ondo ta Kudu Sanatan Jihar Ondo a Majalisar Tarayya ta 8.[1] Ya sha kaye a zaɓen Sanata na 2019 lokacin da suka ƙara da Nicholas Tofowomo na jam’iyyar People’s Democratic Party (PDP) don neman kujerar sanatan Ondo ta kudu.[2][3][4]

Yele Omogunwa
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

ga Yuni, 2015 - ga Yuni, 2019
Hosea Ehinlanwo - Nicholas Tofowomo
District: Ondo South
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

ga Yuni, 2015 - ga Yuni, 2019
District: Ondo South
Rayuwa
Haihuwa 22 Mayu 1950 (73 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Manazarta gyara sashe

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe