Oluwarotimi Odunayo Akeredolu, SAN, Anfi saninsa da Rotimi Akeredolu, (21 ga watan Yuli 1956 - 27 ga watan Disamba 2023) Ɗan Najeriya ne, Dan'siyasa, kuma lauya, wanda shine Gwamnan Jihar Ondo,[1] Nigeria kuma kwarerre ne a fannin shari'a inda yasamu matsayin Senior Advocate of Nigeria (SAN), kuma yazama Shugaban ƙungiyar lauyoyin Najeriya da akafi sani da Nigerian Bar Association a shekarar 2008.[2] Akeredolu yanada daga cikin masu shugabantar wannan kamfanin 'Law Firm Olujinmi & Akeredolu,[3] wani Lauyan ya hadakai da Chief Akin Olujinmi suka kirkira, tsohon Attorney General ne kuma Ministan shari'a a Najeriya.

Oluwarotimi Odunayo Akeredolu
Gwamnan jahar Ondo

ga Faburairu, 2017 - 27 Disamba 2023
Olusegun Mimiko - Lucky Aiyedatiwa
Rayuwa
Cikakken suna Oluwarotimi Odunayo Akeredolu
Haihuwa Owo, 21 ga Yuli, 1956
ƙasa Najeriya
Ƙabila Yarbawa
Harshen uwa Yarbanci
Mutuwa Hanover, 27 Disamba 2023
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (sankaran bargo
Ciwon daji na prostate)
Ƴan uwa
Abokiyar zama Betty Anyanwu-Akeredolu
Karatu
Makaranta Jami'ar Obafemi Awolowo
Kwalejin Loyola, Ibadan
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a Lauya da ɗan siyasa
Kyaututtuka
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress
Action Congress of Nigeria (en) Fassara
aketi.org

manazarta

gyara sashe
  1. "Breaking Ondo decides Inec officially declares Rotimi Akeredolu Governor elect". www.premiumtimesng.com. Retrieved 27 November 2016.
  2. "Nigerian Bar". www.nigerianbar.org. Archived from the original on 8 October 2011. Retrieved 27 November 2016.
  3. "Olujinmi Akeredolu". Retrieved 27 November 2016.