Ibrahim Babangida
Shugaban ƙasan Najeriya
(an turo daga Ibrahim Badamasi Babangida)
Ibrahim Badamasi Babangida GCFR GCB (an haife shi 17 Agusta 1941) ɗan siyasan Najeriya ne kuma wanda ya mulke ta karfin iko a matsayin shugaban kasa soja tun daga 1985 a lokacin da ya shirya juyin mulki a kan abokin adawansa na kusa Muhammadu Buhari, har zuwa ajiye mulkinsa a shekara ta 1993[1] a dalilin zabe na bayan June 12, 1993 wanda ya soke ta ba tare da wani dalili na doka ba.[2]
Ibrahim Babangida | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
3 ga Yuni, 1991 - 29 ga Yuni, 1992 ← Yoweri Museveni - Abdou Diouf (en) →
27 ga Augusta, 1985 - 26 ga Augusta, 1993 ← Muhammadu Buhari - Ernest Shonekan →
ga Janairu, 1984 - ga Augusta, 1985 ← Muhammad Inuwa Wushishi - Sani Abacha → | |||||||
Rayuwa | |||||||
Haihuwa | Minna, 17 ga Augusta, 1941 (83 shekaru) | ||||||
ƙasa |
Colony and Protectorate of Nigeria (en) Taraiyar Najeriya Jamhuriyar Najeriya ta farko Jamhuriyar Najeriya ta biyu Najeriya | ||||||
Ƴan uwa | |||||||
Abokiyar zama | Maryam Babangida | ||||||
Yara |
view
| ||||||
Karatu | |||||||
Makaranta |
Jami'ar Tsaron Nijeriya Kwalejin Rundunar Soji da Ma’aikata, Jaji 1977) United States Army Armor School (en) 1973) Indian Military Academy (en) 1963) Cibiyar Nazarin Siyasa da Dabaru ta ƙasa 1980) | ||||||
Harsuna |
Turanci Gbagyi Hausa Pidgin na Najeriya | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | soja da ɗan siyasa | ||||||
Kyaututtuka | |||||||
Aikin soja | |||||||
Digiri | Janar | ||||||
Ya faɗaci | Yaƙin basasan Najeriya | ||||||
Imani | |||||||
Addini | Musulunci | ||||||
Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party |
Ya samu karin girma a matakan aiki na Sojojin Ƙasa na Najeriya kuma ya fafata a lokacin Yaƙin basasar Najeriya kuma yana da hannu dumu-dumu a lokuta da dama na junyin mulki da aka yi a kasar.
Tarihi
gyara sasheIbrahim babangida anhaifeshi ne a ranar 17 gawatan Agusta Shekara ta alif ɗari tara da arba'in da ɗaya 1941 a garin Minna jahar Niger dake a tarayyar Nigeria
Manazarta
gyara sashe- ↑ Archives, L. A. Times (1993-08-27). "Nigerian Military Dictator Steps Down, Installs Interim Regime". Los Angeles Times (in Turanci). Retrieved 2024-07-04.
- ↑ Ogundairo, Abiodun (2020-06-24). "How IBB annulled the June 24, 1993 presidential election". GuardianTV (in Turanci). Retrieved 2024-07-04.[permanent dead link]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.