Auyo karamar hukuma ce dake Jihar Jigawa, a arewa maso yamman Nijeriya.

Globe icon.svgAuyo

Wuri
 12°22′N 9°59′E / 12.36°N 9.99°E / 12.36; 9.99
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jerin jihohi a NijeriyaJigawa
Labarin ƙasa
Yawan fili 512 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci


Wannan Muƙalar guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyara shi.

Karamar hukumar ta shahara wajen noman shinkafa da alkama sakamakon kasar noma mai taki da allah ya hore mata. Sai dai ta fuskanci barazana ta ambaliyar ruwa a lokuta da dama a baya. Daga muhd yaya bulangu