Malam Madori

Karamar hukuma ce a Nigeria

Malam Madori Karamar Hukuma ce dake a cikin Jihar Jigawa, Arewa maso yamman Nijeriya. Ƙaramar hukumar Malam Madori tana a ƙarƙashin Masarautar Hadejia ne dake a Jihar Jigawa.

Malam Madori


Wuri
Map
 12°36′N 10°00′E / 12.6°N 10°E / 12.6; 10
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Jigawa
Labarin ƙasa
Yawan fili 766 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Malam Madori
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe