Dutse
karamar hukumar Nijeriya
ƙasaNajeriya Gyara
babban birninJigawa Gyara
located in the administrative territorial entityJigawa Gyara
coordinate location11°49′42″N 9°18′57″E Gyara
office held by head of governmentChairman of Dutse local government Gyara
majalisar zartarwasupervisory councillors of Dutse local government Gyara
legislative bodyDutse legislative council Gyara
located in time zoneUTC+01:00 Gyara

Dutse birni ne, da ke a jihar Jigawa, a ƙasar Nijeriya. Shi ne babban birnin jihar Jigawa. Bisa ga jimillar a shekara ta 2009, jimilar mutane 153,000 (dubu dari ɗaya da hamsin da uku).