Bodinga
Karamar,hukuma ce a jahar najeriya
Bodinga Karamar Hukuma ce a Jahar Sokoto, Nigeria . Hedkwatar ta tana cikin garin Bodinga.
Bodinga | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | jihar Sokoto | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 564 km² | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Yana da yanki na 564 km2 da yawan jama'a 2 a ƙidayar shekarar 2006. [1]
Lambar gidan waya na yankin ita ce 852.