Dange Shuni

Karamar hukuma ce a garin sokoto stet, a najeriya

Dange Shuni karamar hukuma ce dake a Jihar Sokoto, Arewa maso yamman Nijeriya.

Dange Shuni

Wuri
Map
 12°51′N 5°21′E / 12.85°N 5.35°E / 12.85; 5.35
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihajihar Sokoto
Labarin ƙasa
Yawan fili 1,210 km²
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.