Gwamnonin Najeriya
Wannan shine teburin dake nuna jerin gwamnonin Nijeriya na yanzu. Anayin zaben gwamnoni ne a Najeriya na tsawon lokacin da yakai shekaru hudu, kuma sukan yi zango biyu ne kawai. Sannan Gwamnatin tarayya ce kadai keda alhakin nada Ministoci a Birnin Taraiya.
Gwamnonin Najeriya | |
---|---|
jerin maƙaloli na Wikimedia |
Cancanta
gyara sasheLafin mutum ya cancanci zama gwamna a Najeriya to dole ne sai ya zama haifaffen kasar, sannan sai ya kai shekaru 35, kuma sai yana da jam'iyyar siyasa. Kundin mulkin kasar ya ka'ide ma gwamna tsawon zaman sa a matsayin gwamna na Zango biyu ne kawai, (shekaru hudu hudu kowanne Zango).
Gwamnoni
gyara sasheA yanzu akwai Gwamnonin a jahohin Najeriya 36
- Jan'iyyar people Democratic Party (PDP) nada jiha 17.
- Jam'iyyar All Progressive Congress (APC) nada jiha 18.
- Jam'iyyar All Progressive Grand Alliance (APGA) nada jiha 1.
Manazarta
gyara sashe- ↑ "UPDATED: Benue governor, Ortom, defects to PDP". July 25, 2018. Retrieved July 28, 2018.
- ↑ Editor, Online (24 February 2017). "New Ondo Gov, Akeredolu, Deputy Sworn in, Promises to Rebuild State".CS1 maint: extra text: authors list (link)
- ↑ "List of Nigerian State Governors, their Political Party and Year of Election". www.currentinall.com. Archived from the original on 2014-09-03. Retrieved 2019-11-08.
- ↑ https://www.punchng.com/beyond-dancing-things-to-know-about-ademola-adeleke/
- ↑ "Embassy of the Federal Republic of Nigeria - List of State Governors". www.nigeriaembassyusa.org. Archived from the original on 2021-05-06. Retrieved 2019-11-08.
- ↑ "List of newly elected governors in Nigeria 2019 with election statistics". www.naijadazz.com.
- ↑ https://punchng.com/inec-issues-certificate-of-return-to-zamfara-gov-elect-bello-matawalle/amp/