Yahaya Bello (an haife shi a ran 18 ga Satumba a shekara ta 1975) gwamna ne maici a jihar Kogi a yanzu. Yazama gwamnan jihar kogi bayan wata takaddama data faru yayinda tsohon zababben gwamnan jihar wato Abubakar Audu yarasu jimkadan bayan samun nasararsa.

Simpleicons Interface user-outline.svg Yahaya Bello
YahayaBello.jpg
Governor of Kogi State (en) Fassara

27 ga Janairu, 2016 -
Idris Wada (en) Fassara
Rayuwa
Cikakken suna Yahaya Adoza Bello
Haihuwa Okene, 18 ga Yuni, 1975 (45 shekaru)
ƙasa Najeriya
Yan'uwa
Abokiyar zama Amina Oyiza Bello (en) Fassara
Karatu
Makaranta Jami'ar Ahmadu Bello
Harsuna Turanci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da ɗan kasuwa
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

AnazarciGyara

Wannan Muƙalar guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyara shi.