Kayode Fayemi

Ɗan siyasar Najeriya kuma tsohon gwamnan jihar Ekiti

John Olukayode Fayemi, (An haifeshi ranar 16, ga watan oktoba, 1965) ɗan karamar hukumar Oye ne a jihar Ekiti, shi ne gwamna a Jihar Ekiti a Nigeria. Ya taba yin gwamna a Jihar tun daga shekara ta 2010, zuwa 2014.Ya sauka daga mukaminsa na ministan ma'adinai da cigaba wato "Minister of Solid Minerals Development" a ranar (30), ga watan mayu, a shekara ta (2018 ), domin ya tsaya takarar gwamna a karo na biyu, inda aka zabe shi ya zama gwamna. [1]

Kayode Fayemi
gwamnan jihar Ekiti

16 Oktoba 2018 - 16 Oktoba 2022
Ayodele Fayose - Ɗan Siyasar Najeriya
Minister of Mines and Steel Development (en) Fassara

11 Nuwamba, 2015 - 30 Mayu 2018
Musa Mohammed Sada - Abubakar Bawa Bwari (en) Fassara
gwamnan jihar Ekiti

15 Oktoba 2010 - 16 Oktoba 2014
Olusegun Oni (mul) Fassara - Ayodele Fayose
Rayuwa
Cikakken suna John Olukayode Fayemi
Haihuwa Jahar Ibadan, 9 ga Faburairu, 1965 (59 shekaru)
ƙasa Najeriya
Ƙabila Yaren Yarbawa
Harshen uwa Yarbanci
Ƴan uwa
Abokiyar zama Bisi Adeleye-Fayemi
Karatu
Makaranta Jami'ar jahar Lagos
Jami'ar Obafemi Awolowo
King's College London (en) Fassara
Christ's School Ado Ekiti (en) Fassara
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Employers Jami'ar Ibadan
National Defense University (en) Fassara
Imani
Jam'iyar siyasa Action Congress of Nigeria
tsohon gwman Ekiti Kayode Fayemi na jawabi
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta.

gyara sashe
  1. Sahara Reporter (30 May 2018). "Fayemi resigns, Minister focus defeating Fayose". Sahara reporters.