Benedict Bengioushuye Ayade, (An haife shi a 2 ga watan Maris shekara ta 1969), Dan Nijeriya ne kuma ɗan siyasa wanda shine Gwamnan Jihar Cross River a yanzu, ya kama aiki tun daga 29 ga watan Mayu 2015. Ya nemi takarar gwamna, inda aka zabe sa a zaben watan April 2015 a karkashin jamiyar People's Democratic Party (PDP). Kafin nan shi Dan majalisar dattawa ne na 7th Sanata ne a Nigeria.[1]

Benedict Ayade
Gwamnan jihar Cross River

29 Mayu 2015 - 29 Mayu 2023
Liyel Imoke - Bassey Otu (en) Fassara
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

Rayuwa
Cikakken suna Benedict Bengioushuye Ayade
Haihuwa Jahar Cross River, 2 ga Maris, 1969 (55 shekaru)
ƙasa Najeriya
Ƴan uwa
Abokiyar zama Linda Ayade (en) Fassara
Karatu
Makaranta Jami'ar Ibadan
Jami'ar Ambrose Alli
Matakin karatu Bachelor of Laws (en) Fassara
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Ibibio
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da Lauya
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party
Benedict Ayade

Manazarta

gyara sashe
  1. "Election update : Prof. Ben Ayade wins in Cross River State". Encomium. April 13, 2015. Retrieved 13 April 2015.