Mai Mala Buni
Mai mala Buni, An haife shi 19 ga watan Nuwamba, shekara ta alif dari tara da sittin da bakwai 1967) Miladiyya.(A.c)Daya ne daga manya kuma jiga-jigan 'yan siyasar Najeriya. An haife shi a Buni Yadi dake karamar hukumar Gujiba, a Jihar Yobe, Najeriya. A halin yanzu shi ne zababben Gwamnan Jihar Yobe mai ci kuma shine shugaban riko na babban kwamatin riko kasa na jam'iyyar APC dake shugabancin Najeriya.[1][2]
Mai Mala Buni | |||||
---|---|---|---|---|---|
25 ga Yuni, 2020 -
29 Mayu 2019 - ← Ibrahim Gaidam | |||||
Rayuwa | |||||
Cikakken suna | Mai Mala Buni | ||||
Haihuwa | Jihar Yobe, 19 Nuwamba, 1967 (57 shekaru) | ||||
ƙasa | Najeriya | ||||
Harshen uwa | Hausa | ||||
Karatu | |||||
Makaranta | Leeds Beckett University (en) | ||||
Matakin karatu |
BSc in Politics and International Relations (en) master's degree (en) | ||||
Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Wurin aiki | Jihar Yobe | ||||
Imani | |||||
Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress |
Kafin zaben Gwamnan jihar Yobe, shine sakataren Jam'iyyar All Progressives Party (A.P.C) na kasa.
Siyasa
gyara sasheAn zabi Mala Buni gwamna ne a babban zaben Najeriya na shekarar 2019 a watan Maris, karkashin jam'iyya mai mulki All Progressives Congress (APC).[3][4] gabanin zabensa gwamna,Buni shi ne Shugaban riko na jam'iyyar All Progressives Congress a yanzu bayan tsige tsohon shugaban jam'iyyar Adam Oshiomole.
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Mai Mala Buni is Yobe gov-elect". The Nation Nigeria (in Turanci). 2019-03-11.
- ↑ "Guber Poll: APC's Buni in early lead in Yobe". The NEWS (in Turanci). 2019-03-10.
- ↑ admin (2018-10-01). "APC's National Secretary Mala Buni Wins Yobe Governorship Ticket". Sahara Reporters.
- ↑ Usman, Shehu (2019-03-11). "Yobe guber election: Governor-elect, Buni reacts to victory, warns gossip, rumor merchants". Daily Post Nigeria (in Turanci).