Manasseh Daniel Jatau
Manassah Daniel Jatau (an haife shi a ranar 29 ga watan Disamba shekara ta alif dari tara da hamsin da biyar 1955 a Balanga,dake jihar gombe Nijeriya) shi ne mataimakin gwamnan jihar Gombe. An zabe shi Mataimakin Gwamna tare da Gwamna Muhammad Inuwa Yahaya yayin babban zaben shekarar dubu biyu da Sha tara 2019 na Najeriya.[1][2][3]
Manasseh Daniel Jatau | |||
---|---|---|---|
2019 - | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Jihar Gombe, 1955 (68/69 shekaru) | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Karatu | |||
Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Addini | Kiristanci | ||
Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress |
Manazarta
gyara sashe- ↑ Yaya, Haruna Gimba; Gombe (2018-11-22). "Gombe gov'ship: Inuwa Yahaya picks Dr Manassah as running mate". Daily Trust (in Turanci). Archived from the original on 2019-03-08. Retrieved 2019-06-27.
- ↑ "It is no more business as usual, says new Gombe Gov". Punch Newspapers (in Turanci). 29 May 2019. Retrieved 2019-06-27.
- ↑ "Manasseh Daniel Jatau Archives". TODAY (in Turanci). Retrieved 2022-03-01.