Chukwuemeka Ihedioha
Chukwuemeka Ihedioha (an haife shi a shekara ta 1969 a birnin Owerri) gwamnan jihar Imo ne daga shekara ta 2019 (bayan Rochas Okorocha).
Chukwuemeka Ihedioha | |||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
29 Mayu 2019 - 15 ga Janairu, 2020 ← Rochas Okorocha - Hope Uzodimma →
6 ga Yuni, 2011 - 6 ga Yuni, 2015
6 ga Yuni, 2011 -
3 ga Yuni, 2003 - | |||||||||
Rayuwa | |||||||||
Haihuwa | Owerri, 24 ga Maris, 1965 (59 shekaru) | ||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||
Mazauni | Jahar Imo | ||||||||
Ƙabila | Tarihin Mutanen Ibo | ||||||||
Harshen uwa | Harshen, Ibo | ||||||||
Karatu | |||||||||
Makaranta | Jami'ar jahar Lagos | ||||||||
Harsuna |
Turanci Harshen, Ibo Pidgin na Najeriya | ||||||||
Sana'a | |||||||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||||||
Imani | |||||||||
Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party |