Abdullahi Sule
Dan siyasan Nigeria
Abdullahi Sule (An haife shi a shekara ta 1959 a ƙauyen Gudi) gwamnan jihar Nasarawa ne daga shekara ta 2019 zuwa yanzu. Ya amshi mulki ne daga hannun Umaru Tanko Al-Makura.
Abdullahi Sule | |||
---|---|---|---|
29 Mayu 2019 - ← Umaru Tanko Al-Makura | |||
Rayuwa | |||
Cikakken suna | Abdullahi Sule | ||
Haihuwa | Akwanga, 26 Disamba 1959 (65 shekaru) | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Karatu | |||
Makaranta | Indiana University (en) | ||
Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa da ɗan kasuwa | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress |