Cecilia Ezeilo

Ƴar siyasar Najeriya

Cecilia Ezeilo (An haifeta a a shekara ta 1967) a Jihar Enugu, Najeriya. Ta kasance yar siyasa, lauya, mai bayar da agaji kuma mai gabatar da shirin talabijin,[1] A cikin 2015 ya yi aiki a Jihar Enugu a matsayin Mataimakin Gwamna na[1][2][3][4] A shekarar 2011, an zabe ta a majalisar dokokin jihar Enugu a matsayin mai wakiltar mazabar Ezeagu.[5]

Cecilia Ezeilo
Deputy Governor of Enugu State (en) Fassara

2015 - 29 Mayu 2023 - Ifeanyi Ossai (en) Fassara
member of the Enugu State House of Assembly (en) Fassara

2011 - 2015
Rayuwa
Haihuwa Jihar Enugu, 1967 (56/57 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Harshen Ibo
Karatu
Harsuna Turanci
Harshen Ibo
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da Lauya
Wurin aiki Jihar Enugu

Manazarta gyara sashe