Tarayyar Amurka (da Turanci United States of America) ko Amurka ko Amurika ko Amerika ko Haɗin kan Jahohin Amurka, jamhoriya ce da ta hada jihohi guda 50 da fadar kasa da manya manyan kasashe masu cin gashin kai guda biyar. Akwai kuma wasu yankunan marasa yanci guda 11, da kuma wasu kananan tsibirai guda 9. Amerika na da fadin kasa da yakai sukwaya mil miliyan 3.8 (wato kilo mita 9.8), da kuma adadin mutane miliyan 325, kasar amurka itace ƙasa ta uku ko ta hudu wajen yawan fadin kasa kuma ta uku wajen yawan mutane. Birnin tarayya shine Washinton Gundumar Kolombiya, birni mafi yawan jama'a da girma kuma shine New York. Jihar Alaska itace a gefen kwanar arewa maso yamma na arewacin Amurka, iyaka da kasar Kanada daga gabas. Rushewar Tarayyar Soviets yayi sanadiyyar zaman Amurka ƙasa mafi ƙarfin iko a duniya kuma Amurka itace ƙasar da ta gabatar da mulkin demokaradiyya a kasashen duniya da dama.

Globe icon.svgTarayyar Amurka
United States of America (en)
Tutar Tarayyar Amurka Tambarin Gwamnatin Tarayyar Amurka
Tutar Tarayyar Amurka Tambarin Gwamnatin Tarayyar Amurka

Take The Star-Spangled Banner (en) Fassara (3 ga Maris, 1931)

Kirari «Ga Ubangiji muka dogara»
Official symbol (en) Fassara Bald Eagle (en) Fassara
Suna saboda Amurka
Wuri
USA orthographic.svg
 39°49′41″N 98°34′46″W / 39.828175°N 98.5795°W / 39.828175; -98.5795

Babban birni Washington, D.C.
Yawan mutane
Faɗi 331,449,281 (2020)
• Yawan mutane 33.73 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Turancin Amurka (de facto (en) Fassara)
Labarin ƙasa
Bangare na Amirka ta Arewa
Yawan fili 9,826,675 km²
Coastline (en) Fassara 95,471 mi
Wuri a ina ko kusa da wace teku Arctic Ocean (en) Fassara, Pacific Ocean (en) Fassara da Tekun Atalanta
Wuri mafi tsayi Denali (en) Fassara (6,190 m)
Wuri mafi ƙasa Badwater Basin (en) Fassara (−86 m)
Sun raba iyaka da
Mexico
Kanada (1 ga Yuli, 1867)
Bayanan tarihi
Mabiyi Thirteen Colonies (en) Fassara da Confederate States of America (en) Fassara
Ƙirƙira 4 ga Yuli, 1776
12 Mayu 1784:  (Treaty of Paris (en) Fassara)
Muhimman sha'ani
Ranakun huta
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati presidential régime (en) Fassara da Jamhuriyar Tarayya
Majalisar zartarwa Federal Government of the United States of America (en) Fassara
Gangar majalisa United States Congress (en) Fassara
• Shugaban Tarayyar Amurka Joe Biden (20 ga Janairu, 2021)
Majalisar shariar ƙoli Babban kotun Koli na Amurka
Ikonomi
Kuɗi United States dollar (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .us (en) Fassara, .mil (en) Fassara da .gov (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +1
Lambar taimakon gaggawa 911 (en) Fassara
Lambar ƙasa US
Wasu abun

Yanar gizo usa.gov
Twitter: usagov Instagram: usagov Edit the value on Wikidata

Mutanen Paleo-Indian ne suka yi hijira daga Rasha zuwa Arewacin Amurka akalla shekaru 15,000 da suka wuce. Mulkin mallakar turawan Birtaniya ya fara ne daga karni na 16. juyin juya halin Amurka ya fara ne a shekara ta 1776. An kawo karshen yaƙin ne a shekara ta 1783 bayan kafuwar Tarayyar Amurka. Amurka na amfani da Kundin tsarin mulki na shekara ta 1788, wanda aka sama suna The bill of right. Kasar Amurka itace kasa mafi karfin iko a Duniya tun bayan rushewar Taraiyar Soviets. Kuma itace kasar da ta gabatar da mulkin demokaradiyya a wasu daga ƙasashen dake duniya.

ƙasar Amurka itace ta gabatar da Majalisar Dinkin Duniya, Bankin Duniya, da sauran manyan ƙungiyoyin duniya.Amurka itace kasa mafi ƙarfin tattalin arzikin duniya da siyasa da kuma al'adu.

Tarihin AmurkaGyara

sunana Yusuf sahabi

Ƙarin BayaniGyara

Wikimedia Commons on Tarayyar Amurka