South Dakota ko Dakota ta Kudu jiha ne daga jihohin ƙasar Tarayyar Amurka, a Arewacin ƙasar. Jihar Tarayyar Amurka ne daga shekara ta 1889.

South Dakota
State of South Dakota (en)
Flag of South Dakota (en)
Flag of South Dakota (en) Fassara

Take Hail, South Dakota! (en) Fassara

Kirari «Under God the people rule» (1885)
Official symbol (en) Fassara Common Pheasant (en) Fassara
Inkiya The Mount Rushmore State
Suna saboda Dakota people (en) Fassara
Wuri
Map
 44°30′N 100°00′W / 44.5°N 100°W / 44.5; -100
Ƴantacciyar ƙasaTarayyar Amurka

Babban birni Pierre (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 886,667 (2020)
• Yawan mutane 4.44 mazaunan/km²
Home (en) Fassara 347,878 (2020)
Harshen gwamnati Turanci
Labarin ƙasa
Bangare na contiguous United States (en) Fassara
Yawan fili 199,729 km²
• Ruwa 1.69 %
Wuri a ina ko kusa da wace teku Lake Traverse (en) Fassara, Big Stone Lake (en) Fassara, Big Sioux River (en) Fassara, Missouri River (en) Fassara, Bois de Sioux River (en) Fassara, Little Minnesota River (en) Fassara da Lake Oahe (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 670 m
Wuri mafi tsayi Black Elk Peak (en) Fassara (2,208 m)
Wuri mafi ƙasa Big Stone Lake (en) Fassara
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Dakota Territory (en) Fassara
Ƙirƙira 2 Nuwamba, 1889
Muhimman sha'ani
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa Government of South Dakota (en) Fassara
Gangar majalisa South Dakota Legislature (en) Fassara
• Governor of South Dakota (en) Fassara Kristi Noem (en) Fassara (5 ga Janairu, 2019)
Majalisar shariar ƙoli South Dakota Supreme Court (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Lamba ta ISO 3166-2 US-SD
GNIS Feature ID (en) Fassara 1785534
Wasu abun

Yanar gizo sd.gov

Babban birnin jihar South Dakota, Pierre ne. Jihar South Dakota yana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 199,729, da yawan jama'a 882,235.

Gwamnan jihar South Dakota Kristi Noem ce, daga zaben gwmanan a shekara ta 2018.

Hotuna gyara sashe


Jihohin Taraiyar Amurka
Alabama | Alaska | Arizona Arkansas | California | Colorado | Connecticut | Delaware | Florida | Georgia | Hawaii | Idaho | Illinois | Indiana | Iowa | Kansas | Kentucky | Louisiana | Maine | Maryland | Massachusetts | Michigan | Minnesota | Mississippi | Missouri | Montana | Nebraska | Nevada | New Hampshire | New Jersey | New Mexico | New York | North Carolina | North Dakota | Ohio | Oklahoma | Oregon | Pennsylvania | Rhode Island | South Carolina | South Dakota | Tennessee | Texas | Utah | Vermont | Virginia | Washington | West Virginia | Wisconsin | Wyoming