Maine (Tarayyar Amurka)

Maine jiha ne daga jihohin ƙasar Tarayyar Amurka, a Arewa maso Gabashin ƙasar. Jihar Tarayyar Amurka ne daga shekara ta 1820.

Maine (Tarayyar Amurka)
State of Maine
Flag of Maine.svg Coat of arms of Maine.svg
Administration
Capital Augusta (en) Fassara
Official languages no value
Geography
Maine in United States.svg
Area 91646 km²
Borders with New Hampshire, Kebek, New Brunswick (en) Fassara, Province of Canada (en) Fassara da Lower Canada (en) Fassara
Demography
Population 1,328,361 imezdaɣ. (1 ga Afirilu, 2010)
Density 14.49 inhabitants/km²
Other information
Time Zone Eastern Time Zone (en) Fassara da America/New_York (en) Fassara
maine.gov

Babban birnin jihar Maine, Augusta ne. Jihar Maine yana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 91,646, da yawan jama'a 1,341,582.

Gwamnan jihar Maine Janet Mills ce, daga zaben gwamnan a shekara ta 2018.